Qara Bibiyar Salon Iqtibasi a Waqar Bidi’a ta Malam Sa’adu Zungur
Abstract
Wannan takarda ta qunshi bayanin yadda Malam Sa’du Zungur ya
sarrafa nassi a cikin Waqar Bidi’a. Manufar takardar ita ce qara bibiyar
nassi da fito da shi a cikin Waqar Bidi’a biyo bayan binciken Mainasara
(2018). A wajen gudanar wannan takarda an qara nazartar Waqar Bidi’a
kamar yadda ta zo a cikin Abdulqadir (1974) da kuma Yakubu (1999).
Haka nan an xora wannan takarda a kan hanyar nazarin nassi kamar
yadda masana suka kawo. Wannan takarda ta yi nasarar gano qarin wasu
nassoshi da aka yi amfani da su a cikin Waqar Bidi’a qari ga waxanda
Mainasara (2018) ya gano. Dangane da tsakuren nassi guda uku (3) da
aka gano a binciken Mainasara (2018), wannan takarda ta kuma gano
qarin baitoci uku masu qunshe da tsakuren nassi. Dangane da fassarar
nassi guda huxu (4) da Mainasara (2018) ya gano, wannan takarda ta
kuma gano qarin guda uku (3). Game da abin da ya shafi ishara zuwa ga
nassi, wannan takarda ta kuma gano qarin misali xaya qari ga na
Mainasara (2018) guda uku (3).
Cite this Article
Click "Copy" on any standard format to copy the full citation.
Adamu, J. S., Ph.D (2026). Qara Bibiyar Salon Iqtibasi a Waqar Bidi’a ta Malam Sa’adu Zungur. Rumfa Journal of Arts, Vol. 4(No. 2), 171–185. https://doi.org/10.5281/rumfa.2026.8399
Jibril Shu’aibu Adamu, Ph.D. "Qara Bibiyar Salon Iqtibasi a Waqar Bidi’a ta Malam Sa’adu Zungur." Rumfa Journal of Arts, vol. Vol. 4, no. No. 2, 2026, pp. 171–185, https://doi.org/10.5281/rumfa.2026.8399
Jibril Shu’aibu Adamu, Ph.D. "Qara Bibiyar Salon Iqtibasi a Waqar Bidi’a ta Malam Sa’adu Zungur." Rumfa Journal of Arts Vol. 4, no. No. 2 (2026): 171–185. https://doi.org/10.5281/rumfa.2026.8399
Adamu, J. S., Ph.D 2026, 'Qara Bibiyar Salon Iqtibasi a Waqar Bidi’a ta Malam Sa’adu Zungur', Rumfa Journal of Arts, vol. Vol. 4, no. No. 2, pp. 171–185, available at:
Jibril Shu’aibu Adamu, Ph.D, "Qara Bibiyar Salon Iqtibasi a Waqar Bidi’a ta Malam Sa’adu Zungur," Rumfa Journal of Arts, vol. Vol. 4, no. No. 2, pp. 171–185, 2026, doi: 10.5281/rumfa.2026.8399
@article{jibril2026QaraBibi,
title={{Qara Bibiyar Salon Iqtibasi a Waqar Bidi’a ta Malam Sa’adu Zungur}},
author={{Jibril Shu’aibu Adamu and Ph.D}},
journal={{Rumfa Journal of Arts}},
volume={{Vol. 4}},
number={{No. 2}},
pages={{171–185}},
year={{2026}},
publisher={{Department of Arts and Humanities, School of Continuing Education, Bayero University, Kano}},
doi={{10.5281/rumfa.2026.8399}}
}
TY - JOUR AU - Jibril Shu’aibu Adamu AU - Ph.D TI - Qara Bibiyar Salon Iqtibasi a Waqar Bidi’a ta Malam Sa’adu Zungur JO - Rumfa Journal of Arts VL - Vol. 4 IS - No. 2 SP - 171 EP - 185 PY - 2026 DO - 10.5281/rumfa.2026.8399 ER -