Rumfa Journal of Arts Logo
RUMFA Journal of Arts
Home / Vol. 4, No. 2 (2026) / NAZARIN JIGOGI DA SALON WASU MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI NA KARNI NA ASHIRIN DA XAYA (21)
Hausa Diamond Open Access (CC BY 4.0) Google Scholar Indexed pp. 186–197

NAZARIN JIGOGI DA SALON WASU MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI NA KARNI NA ASHIRIN DA XAYA (21)

Lawal Adams
Hauwa Muhammad Maikudi & Bashir Shehu Ibrahim

Abstract

An yi wannan nazari ne a kan yadda tunanin marubuta qagaggun labarai a qarni na 21 ya
canza salo yadda ya sha bamban da na qarni na 19 da kuma qarni na 20. Marubuta
qagaggun labarai a qarni na 19 sun fi mayar da hankali ne wajen yin rubuce-rubuce a kan
abubuwan da suka shafi addini da nasiha da jan hankali da bin dokokin ibada da sauransu.
A qarni na 20 kuwa marubuta da yawa sun qaru kuma suka zo da sabon salon rubutu
wanda ya bambanta da qarni na 19. A wannan qarni na 20 marubuta qagaggun labarai sun
fi mayar da salon rubutunsu a kan abubuwan da suka shafi tarbiyya da tsafta da koya
magana da mu’amala da auren dole da saka yara a makaranta, da sauransu. A wannan
qarni aka samu jigon da ake kira ‚Baduniyen Jigo‛. A qarni na 21 rubuce-rubucen
qagaggun labarai ya sake canza salo wanda ya zarta na qarni na 20. Wannan takarda za ta
yi nazari ne kan yadda jigon ya canza salo tare da kawo misalai daga labaran litattafai da
kuma labaran ake sanyawa ta gasa da kuma litattafan Adabin Kasuwar Kano. An kuma
kawo wasu labaran da suka yi nasara a gasar gidauniyar Arc.Ahmed Musa Xangiwa 2022.
An yi qoqarin yin bitar ayyukan da suka gabata wanda suka haxa da ma’anar jigo salo. An
yi amfani da hanyoyin da suka haxa da karance-karance da sauraren da ziyartar xakuna
karatu wanda suka ba da ikon tattara bayanai. An xora wannan nazari kan Ra’in Mukhtar
(2004). An yi qoqarin kawo sakamakon nazarin da kammalawa.

Keywords: Salo; Jigogi; Marubuta; Qagaggun Labarai; Karni; Ashirin Da Xaya

Cite this Article

Click "Copy" on any standard format to copy the full citation.

8 Formats Available
APA 7th Edition

Adams, L., Ibrahim, H. M. M. &. B. S. (2026). NAZARIN JIGOGI DA SALON WASU MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI NA KARNI NA ASHIRIN DA XAYA (21). Rumfa Journal of Arts, Vol. 4(No. 2), 186–197. https://doi.org/10.5281/rumfa.2026.8572

MLA 9th Edition

Lawal Adams, Hauwa Muhammad Maikudi & Bashir Shehu Ibrahim. "NAZARIN JIGOGI DA SALON WASU MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI NA KARNI NA ASHIRIN DA XAYA (21)." Rumfa Journal of Arts, vol. Vol. 4, no. No. 2, 2026, pp. 186–197, https://doi.org/10.5281/rumfa.2026.8572

Chicago 17th Edition

Lawal Adams, Hauwa Muhammad Maikudi & Bashir Shehu Ibrahim. "NAZARIN JIGOGI DA SALON WASU MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI NA KARNI NA ASHIRIN DA XAYA (21)." Rumfa Journal of Arts Vol. 4, no. No. 2 (2026): 186–197. https://doi.org/10.5281/rumfa.2026.8572

Harvard Reference Format

Adams, L., Ibrahim, H. M. M. &. B. S. 2026, 'NAZARIN JIGOGI DA SALON WASU MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI NA KARNI NA ASHIRIN DA XAYA (21)', Rumfa Journal of Arts, vol. Vol. 4, no. No. 2, pp. 186–197, available at:

IEEE Format

Lawal Adams, Hauwa Muhammad Maikudi & Bashir Shehu Ibrahim, "NAZARIN JIGOGI DA SALON WASU MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI NA KARNI NA ASHIRIN DA XAYA (21)," Rumfa Journal of Arts, vol. Vol. 4, no. No. 2, pp. 186–197, 2026, doi: 10.5281/rumfa.2026.8572

BibTeX Export
@article{lawal2026NAZARINJ,
  title={{NAZARIN JIGOGI DA SALON WASU MARUBUTA QAGAGGUN  LABARAI NA KARNI NA ASHIRIN DA XAYA (21)}},
  author={{Lawal Adams and Hauwa Muhammad Maikudi & Bashir Shehu Ibrahim}},
  journal={{Rumfa Journal of Arts}},
  volume={{Vol. 4}},
  number={{No. 2}},
  pages={{186–197}},
  year={{2026}},
  publisher={{Department of Arts and Humanities, School of Continuing Education, Bayero University, Kano}},
  doi={{10.5281/rumfa.2026.8572}}
}
RIS (EndNote / Mendeley / Zotero)
TY  - JOUR
AU  - Lawal Adams
AU  - Hauwa Muhammad Maikudi & Bashir Shehu Ibrahim
TI  - NAZARIN JIGOGI DA SALON WASU MARUBUTA QAGAGGUN  LABARAI NA KARNI NA ASHIRIN DA XAYA (21)
JO  - Rumfa Journal of Arts
VL  - Vol. 4
IS  - No. 2
SP  - 186
EP  - 197
PY  - 2026
DO  - 10.5281/rumfa.2026.8572
ER  -