Rumfa Journal of Arts Logo
RUMFA Journal of Arts
Home / Vol. 4, No. 2 (2026) / NAZARIN YADDA MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI SUKE AMFANI DA ALJANU DOMIN CIM MA MANUFOFINSU NA WALLAFA
Hausa Diamond Open Access (CC BY 4.0) Google Scholar Indexed pp. 198–207

NAZARIN YADDA MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI SUKE AMFANI DA ALJANU DOMIN CIM MA MANUFOFINSU NA WALLAFA

Mustapha Kallamu

Abstract

Wannan bincike ya yi nazarin yadda marubutan ƙagaggun labaran Hausa suke amfani
da aljanu a matsayin dabarar adabi domin cim ma manufofinsu na wallafa. An duba
yadda ake amfani da aljanu wajen gwada jarumai da isar da saƙo cikin sauri da taƙaita
ko tsawaita labari da taimakon taurari da gina salo da tsoratarwa da kuma bayyana
siffofi da halayen aljanu. An gudanar da binciken ne ta hanyar nazarin wasu zaɓaɓɓun
ƙagaggun labarai kamar Ruwan Bagaja da Magana Jari Ce da Ganɗoki da Aljani Ya
Taka Wuta, tare da amfani da ra’in qyallaro al’ada (Referential Theory of Culture).
Sakamakon binciken ya nuna cewa amfani da aljanu wata dabara ce ta fasaha da
marubuta suke amfani da ita domin sauƙaƙa warware matsalolin labari da gina salo da
kuma jan hankalin masu karatu. Binciken ya kuma tabbatar da cewa aljanu sun
kasance muhimmin ginshiƙi a adabin Hausa tun daga tatsuniyoyi har zuwa ƙagaggun
labarai na zamani.

Cite this Article

Click "Copy" on any standard format to copy the full citation.

8 Formats Available
APA 7th Edition

Kallamu, M. (2026). NAZARIN YADDA MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI SUKE AMFANI DA ALJANU DOMIN CIM MA MANUFOFINSU NA WALLAFA. Rumfa Journal of Arts, Vol. 4(No. 2), 198–207. https://doi.org/10.5281/rumfa.2026.2277

MLA 9th Edition

Mustapha Kallamu. "NAZARIN YADDA MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI SUKE AMFANI DA ALJANU DOMIN CIM MA MANUFOFINSU NA WALLAFA." Rumfa Journal of Arts, vol. Vol. 4, no. No. 2, 2026, pp. 198–207, https://doi.org/10.5281/rumfa.2026.2277

Chicago 17th Edition

Mustapha Kallamu. "NAZARIN YADDA MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI SUKE AMFANI DA ALJANU DOMIN CIM MA MANUFOFINSU NA WALLAFA." Rumfa Journal of Arts Vol. 4, no. No. 2 (2026): 198–207. https://doi.org/10.5281/rumfa.2026.2277

Harvard Reference Format

Kallamu, M. 2026, 'NAZARIN YADDA MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI SUKE AMFANI DA ALJANU DOMIN CIM MA MANUFOFINSU NA WALLAFA', Rumfa Journal of Arts, vol. Vol. 4, no. No. 2, pp. 198–207, available at:

IEEE Format

Mustapha Kallamu, "NAZARIN YADDA MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI SUKE AMFANI DA ALJANU DOMIN CIM MA MANUFOFINSU NA WALLAFA," Rumfa Journal of Arts, vol. Vol. 4, no. No. 2, pp. 198–207, 2026, doi: 10.5281/rumfa.2026.2277

BibTeX Export
@article{mustapha2026NAZARINY,
  title={{NAZARIN YADDA MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI SUKE AMFANI DA ALJANU DOMIN CIM MA MANUFOFINSU NA WALLAFA}},
  author={{Mustapha Kallamu}},
  journal={{Rumfa Journal of Arts}},
  volume={{Vol. 4}},
  number={{No. 2}},
  pages={{198–207}},
  year={{2026}},
  publisher={{Department of Arts and Humanities, School of Continuing Education, Bayero University, Kano}},
  doi={{10.5281/rumfa.2026.2277}}
}
RIS (EndNote / Mendeley / Zotero)
TY  - JOUR
AU  - Mustapha Kallamu
TI  - NAZARIN YADDA MARUBUTA QAGAGGUN LABARAI SUKE AMFANI DA ALJANU DOMIN CIM MA MANUFOFINSU NA WALLAFA
JO  - Rumfa Journal of Arts
VL  - Vol. 4
IS  - No. 2
SP  - 198
EP  - 207
PY  - 2026
DO  - 10.5281/rumfa.2026.2277
ER  -